Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Duk da yadda ta'addanci ke kamari a kasar Najeriya, wasu daga cikin manyan cigaban da aka samu a shekarar nan su ne sheke shugabannin 'yan ta'adda a Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, wanda a sirrance ya mallaki kamfanoni a ketare ya na daga cikin 'yan siyasar Najeriya da Premium Times ta ruwaito.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta labaran da ke yawo a kafafen yada labarai kan cewa hukumar yaki da rashawa, EFCC, ta yi ram da shi.
A kalla rayuka 12 aka kashe yayin farmakin da 'yan bindigan daji suka kai kauyen Sakajiki da ke masarautar Kaura Namoda a jihar Zamfara a ranar Alhamis da dare.
An zargi wasu jami'an tsaro da yi wa wata likita da wasu majinyata mugun duka a babban asibitin Maitama da ke Abuja a ranar Alhamis,lamarin da ya kawo hargitsi.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yi bayanin dalilin sa na kirkirar hukumomin kula da kwaryar biranen Kaduna, Zaria da Kafanchan wanda ya ja maganganu.
CPL Solutions Ltd, wani kamfanin kasar Ireland an ci su tarar €30,000 wanda ya yi daidai da N17 miliyan ga wani dan Najeriya mai suna King Oluebube kan batanci.
Bincike ya bankado rayayyen dan Adama da ya fi kowanne utum tsayin hanci a duniya. An gano cewa tsayiin hancinsa ya kai inci uku da rabi mai suna Mehmet Ozyurek
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tara taron jama'ar Najeriya fiye da fitattun 'yan siyasa kamar su Azikiwe, Obafemi Awolowo da Aminu Kano, cewar Femi Adesina.
Aisha Khalid
Samu kari