Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Kungiyar yankunan arewa a kasar Ibo sun bayyana goyon bayansu kan zaman shugaban kasan Najeriya na a shekarar 2023 daga kabilar Ibo da ke kudancin kasar nan.
Hukumar yaki da rashawa mai zaman kanta ta ICPC ta kama ma'aikatan ta da satifiket na bogi da shekarun bogi wanda hakan ya shafa ma'aikata masu tarin yawa.
Shugaban kwamitin kula da sojoji na majalisar dattawa, Sanata Ali Ndume,ya koka kan yadda miyagun 'yan ta'addan ISWAP ke sake shirya kansu a yankin tafkin Chad.
Rikicin da ke jam'iyyar APC ya tsananta a ranar Lahadi yayin da bangaren Sanata Kabiru Garba Marafa na jam'iyyar a jihar Zamfara suke kokarin tsige Mai Mala.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta ce ta ceto wani tsoho mai shekaru tamanin mai suna Alhaji Nadabo, wanda aka sace a garin Chiromawa da ke Garun Malam a jihar.
Samamen da rundunar sojin Najeriya ta kai wa mayakan ISWAP har sansanin 'yan ta'addan ya janyo kisan Birgediya Janar Dzarma Zikusu da wasu sojoji uku a ranar.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya jajanta wa sojoji akan mutuwar wasu manya da kananun sojin jihar. Mayakan ISWAP sun halaka Dzarma Zirkusu,wani bigediya.
Idan za a tuna, zaen shugabannin jam'iyya na yankin arewa maso yamma an dakatar da shi bayan rikicin da bangaren tsohon gwamna Rabiu Musa Kwankwaso da na Wali.
A kalla mutane 9 ne suka rasa rayukansu a kauyen Tungar Ruwa da ke karamar hukumar Anka a jihar. ‘Yan bindiga sun auka wa kauyen inda su ka dinga sace dabbobi.
Aisha Khalid
Samu kari