Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Bayan mako daya da korar Sheikh Nuru Khalid a matsayin babban limamin masallacin 'yan majalisu na kwatas din Apo da ke Abuja, an cigaba a sallar Juma'a a wurin.
'Yan ta'adda sun gamu da gamonsu a karamar hukumar Bama da ke jihar Borno yayin da dakarun sojin Najeriya suka ceto mata 43, kananan yara da wani tsoho daya.
'Yan Najeriya na cigaba da maganganu kan yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mayar da hankali tare da shawo kan matsalar jam'iyyarsa a APC ana dab da zabe.
A yayin da wasu ke son haye madafun iko don zama gwamnoni kamar iyayensu, wasu kuwa hararo majalisar wakilai suke yi karkashin jam'iyyun siyasar mahaifan nasu.
Mutum biyu sun rasa rayukansu inda wasu ukun suka samu miyagun raunika masu barazana ga rayuwarsu bayan wani bene hawa daya da ake ginawa ya rushe a Hotoro.
Mazauna anguwan Kamadi a yankin Kwali dake birnin tarayya (FCT) sun shiga rudani bayan an tsinci wasu gawawwaki guda biyu masu dauke da harsasai a wata gona.
Wani dan Najeriya mai suna Azeez ya fara aikin dafa shinkafar dafa-duka irin ta Najeriya a titin Landan, wanda yasa Turawa da dama suka yaba da dadin abincin.
Rundunar jami'an tsaron hadin guiwa sun bincike tare da duba dajikan Ogbomoso ta jihar Oyo bayan jama'a sun koka kan ganin bakon jirgin sama da ke sauka a wuri.
A ƙalla mayaƙan ISWAP goma, duk da manyan kwamandojinsu suka rasa rayukansu yayin artabu da abokan hamayyarsu a ta'addanci na Boko Haram a yankin tafkin Chadi.
Aisha Khalid
Samu kari