Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Fitacciyar mai siyar da maganin mata, Jaruma, wacce ta kasanc a kanun labarai kowanne mako,ta sha bajiya daga tsohon mijinta a kafar sada zumunta ta Instagram.
Kafin zuwan zaben fidda gwani na jam'iyyar APC manyan 'yan takarar kujerar shugabancin kasa sun fara shirya yadda za su yi nasarar yin caraf da tikitin APC.
Babban limamin Anglican Communion, Timothy Yahaya da babban limamin Catholic Archdiocese, Matthew Manoso Ndagoso sun bukaci Buhari da yayi murabus saboda tsaro.
Nasanda, wani shahararren mai garkuwa da mutane a jihar Zamfara ya bai gwamnatin jihar wa'adin kwana 14 da ta biya shi N30 miliyan a matsayin diyyar matarsa.
'Yan kasuwa da dama a Okobaba Sawmill dake cikin garin Legas na kirga yawan asarar da suka tafka bayan yan ta'adda sun auka kasuwar misalin karfe 5:00 na yamma.
Kwamishinan raya karkara na jihar Kano, Musa Kwankwaso, ya yi murabus. Murabus dinsa ya zo ne sa'o'i kadan bayan Ganduje na jihar Kano ya ba su wa'adin murabus.
Jami'an tsoron rundunar'yan sandan jihar Kano sunyi ram da mashahurin dillalin miyagun kwayoyi, inda suka samu sunkinan wiwi 250 masu darajar N1.7 miliyan.
A ranar Asabar da ta gabata ne miyagun 'yan ta'adda suka tsinkayi karamar hukumar Kaura ta jihar Kaduna inda suka halaka mutum biyu, wasu sun samu raunika.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, yayin da ya kai ziyara babban asibitin a Konguno, ranar Asabar, ya sanar da amincewa da karin kashi 30% na albashinsu.
Aisha Khalid
Samu kari