Kyawawan hotuna 8 na fitacciyar 'yar kwalisa, tauraruwa Zari Hassan sanye da hijab a Ramadan

Kyawawan hotuna 8 na fitacciyar 'yar kwalisa, tauraruwa Zari Hassan sanye da hijab a Ramadan

  • Zari Hassan, wacce aka fi sani a matsayin Boss Lady, hamshakiyar 'yar kasuwa ce, tayi fice a yanar gizo kuma 'yar kwalisa
  • Zari, wacce ita ce uwar 'dan Diamond Platnumz, tana rayuwa cikin azirki mai tarin yawa tare da kyawawan 'ya'yanta biyar
  • An taba hasko Boss Lady a wasan zahiri na Netflix, kasancewar ta mai karancin shekaru, sananna, kuma 'yar Afirka, wanda ke nuni da yadda take gudanar da rayuwa ba kamar kowa ba

Hamshakiyar 'yar kasuwar nan Zari Hassan ta mallaki ababen more rayuwar duniya.

Kamar yadda ta fiso a kirata da Boss Lady, musulma ce, kuma mai bauta a wata mai tsarki na Ramadana. Ana ganin Zari na shigar kayatattun tufafi masu aji, da tsadaddun hijabai a watan Ramadana.

Kyawawan hotuna 8 na fitacciyar 'yar kwalisa, tauraruwa Zari Hassan sanye da hijab a Ramadan
Kyawawan hotuna 8 na fitacciyar 'yar kwalisa, tauraruwa Zari Hassan sanye da hijab a Ramadan. Hoto daga Zari Hassan
Asali: Instagram

Zari bata bawa mutane kunya ba, yayin da ake ganinta a hotuna sanye da tsadaddun tufafi da hijabai da suka dace dasu.

Kara karanta wannan

Nisan kwana: Dan takarar kujerar majalisar jiha ya tsallake rijiya da baya a harin 'yan bindiga

Ga wasu daga cikin hotunan matashiyar mai kudi kuma sananniyar tauraruwa a Afirka.

1. Boss Lady na murnar watan Ramadan

2. Zari Hassan cike da alfarma

3. Tafe cikin mu'ujiza kamar yadda Zari Hassan ta saba

4.

5. Zari tare da 'dan ta

6. Kyawawan gashin idanuwanta

Kyawawan hotuna 8 na fitacciyar 'yar kwalisa, tauraruwa Zari Hassan sanye da hijab a Ramadan
Kyawawan hotuna 8 na fitacciyar 'yar kwalisa, tauraruwa Zari Hassan sanye da hijab a Ramadan. Hoto daga @zarihassan
Asali: Instagram

7. Daukar hoto ta madubi

Kyawawan hotuna 8 na fitacciyar 'yar kwalisa, tauraruwa Zari Hassan sanye da hijab a Ramadan
Kyawawan hotuna 8 na fitacciyar 'yar kwalisa, tauraruwa Zari Hassan sanye da hijab a Ramadan. Hoto daga @zarihassan
Asali: Instagram

8. Launin kayan jikinta daya da na dakinta

Kyawawan hotuna 8 na fitacciyar 'yar kwalisa, tauraruwa Zari Hassan sanye da hijab a Ramadan
Kyawawan hotuna 8 na fitacciyar 'yar kwalisa, tauraruwa Zari Hassan sanye da hijab a Ramadan. Hoto daga @zarihassan
Asali: Instagram

2022: Manyan biloniyoyi mata 10 na duniya, sunayensu, kasa da adadin dukiya

A wani labari na daban, daga cikin biloniyoyi 2,668 na shekarar 2022 da Forbes ta fitar, mata kadan aka samu. An samu 327, kasa da 328 na shekarar da ta gabata (har da matan da dukiyarsu ta hada da ta mazansu, 'ya'ya ko 'yan uwa) suna da jimillar $1.56 tiriliyan fiye da ta shekarar da ta gabata da ta kai $1.53 tiriliyan.

Kara karanta wannan

2022: Manyan biloniyoyi mata 10 na duniya, sunayensu, kasa da adadin dukiya

Da yawa daga cikin hamshakan matan nan, 226 daga cikinsu sun samu dukiyarsu ne ta hanyar gado. Sun hada da mata uku na farko a duniya masu tarin arziki. Akwai L'Oreal wacce ta gaji Francoise Bettencourt Meyers, Walmart, magajiyar Alice Walton da Julia Koch, wacce ta gaji masana'antun Koch bayan mutuwar mijinta David Koch a shekarar 2019.

A wannan shekarar, sabuwar biloniya da aka samu itama gado ta yi: Czechia Renata Kellnerova da 'ya'yanta hudu sun gaji dukiya da ta kai $16.6 biliyan bayan mijinta Peter Kellner ya rasu a mummunan hatsarin jirgin sama a watan Maris na 2021.

Asali: Legit.ng

Online view pixel