Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Majalisar dattawan tarayyan Najeriya ta bayyanaɓ cewa gwamnatin tarayya ta kutsa shirin kidaya a kasafin kudin 2022, kuma an ware wa shirin naira biliyan N19bn.
Rahotannin dake fitowa daga jihar Kano sun bayyana cewa Allah ya yi sarkin tsaftar Kano, Alhaji Jaafaru Ahmad Gwarzo, Rasuwa a kasar Saudiyya bayan masa aiki.
Kakakin majalisar dokokin jihar Oyo zai angonce da kyakkyawar budurwarsa, wanda aka shirya za'a gudanar daga 25 ga watan Nuwamba zuwa 27 ga watan Nuwamba .
Maganar da gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i ya yi cewa kada yan Najeriya du yi kuskuren zaɓen jam'iyyar PDP a zabe mai zuwa ta bar baya da kura.
Yan Najeriya da dama sun tofa albarkacin bakinsu kan sakamakon wata hazikar yarinya da ta samu A a dukkan darussan WAEC kuma ta ci 345 a jarabawaɓ Post UTME.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Elrufa'i y asake caccakar tsofaffin sanatocin jihar Kaduna, Shehu Sani da kuma Sulaiman Hunkuyi, a gaban dandazon jama'a.
Hukumar shirya jarabawan shiga manyan makarantun gaba da sakandire, JAMB ta bankado yadda ake bada gurbin karatu ba bisa doka ba a jami'o'i da sauran makarantu.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, a yau Laraba 24 ga watan Nuwamba 2021, yana jagorantar taron majalisar zartarwa ta gwamnatinsa (FEC) a fadarsa dake Abuja.
Hukumar kula da kan hanya ta kasa, FRSC, ta bayyana cewa mutum 159 ne suka mutu a hatsarin kan hanya 850 da suka auku a babban birnin tarayya Abuja daga Junairu
Ahmad Yusuf
Samu kari