Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Rahoton da muke samu yanzun ya bayyana mana cewa wasu yan bindiga sun yi awon gaba da wani basarake daga yankinsa a jihar Imo dake yankin kudancin Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Kaduma, Mukhtar Ramalan Yero, yace yan Kaduna sun ɗanɗana mulkin PDP na shekara 16 kuma sun ɗanɗana APC na shekara 8, za su tan-tance.
Hukumomin tsaro da suka haɗa da DSS, yan sanda da sauran su, sun garkame sakateriyar kungiyar yan jarida ta ƙasa reshen Kano wacce aka fi sani da Press Centre
Rahotannin da muke samu daga karamar hukumar Zariya ta jihar Kaduna na nuna cewa wasu tsagerun yan bindiga sun yi awon gaba da mutum 5 a yankin Dutsen Abba.
Tun bayan ɓarkewar zazzabin lassa a jihar Nasarawa, yanzu haka an tabbatar da ya kashe mutum hudu, cikinsu har da likitoci biyu da kuma wata mahaifiya da ɗanta.
Gwamnonin yankin arewa maso gabashin Najeriya sun sa labule karkashin kungiyarsu a Damaturu, babban birnin jihar Yobe, wannan taron shine karo na shida cif.
Bayan jagorantar dattawan Katsina zuwa fadar dhugaban ƙasa, Gwamna Aminu Masari yace kisan kwamishinan sa da aka yi ba shi da alaƙa da harin 'yan bindiga .
Daga karshe gwamnatin kasar Birtaniya ta sake nazari ta cire Najeriya da wasu ƙasashe 10 daga jerin masu haɗari a kokarinta na dakile yaɗuwar nau'in Omicron
Rahotanni daga jihar Ogun sun tabbatar da cewa jmi'an tsaro mallakin gwamnatin jihar Ogun sun gano gawarwakin wasu mutum biyu mace da namiji a cikin mota .
Ahmad Yusuf
Samu kari