Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Fitaccen jaruma a masana'antar shirya Fina-finan Hausa wato Kannywood, Ali Nuhu, yace zamani ne ya ɗibi masana'antar, shiyasa suka koma kan manhajar Youtube.
Wata babbar mota mai dakon iskar gas ta hallaka mutane da dama.a Ibadan, babban birnin jihar Oyo, yayin da birkin ta ya cije a kan babban shataletalen Makola.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya fito daga fadarsa ta Aso Villa zuwa filin jirgin Nnamdi Azikwe dake Abuja, inda zai nufi Maiduguri, babban birni jihar Borno
Kwamishinan raya karkara na jihar Kano, Musa Iliyasu Kwankwaso, ya musanta rahoton daje yawo cewa gwamna Ganduje na shirin sauya sheka daga APC zuwa wata jam'iy
Gwmanan jihar Katsina,Aminu Bello Masari, ya sha alwashin kawo ƙarshen yan bindiga a jihohin arewa da abun ya shafa kafin shekarar2023 da za su sauka a mulki.
Jam'iyyar APC ta samu babban koma baya musamman a jigar Akwa Ibom, inda jigon ta kuma ɗan uwa ga sakataren APC na ƙasa ya tabbatar da sauya shekarsa zuwa PDP.
Wasu tsagerun bayan bindiga sun kashe mutane kuma sun sace wasu, sannan suka kona wani a motarsa har lahira a karamar hukumar Faskari, dake jihar Katsina .
Sheikh Kabara ya bayyana cewa yawaita Addu'a da kuma azumi ne zai kawo.mana zaman lafiya a Najeriya da kuma duniya baki ɗaya, sannan kowa ya tuba ya nemi yafiya
Mambobin majalisar dattawan tarayyan Najeriya sun dakatar da yunkurin tsallake matakin Buhari su tabbatar da kundin gyaran zabe 2021, za su ɗauki wani mataki.
Ahmad Yusuf
Samu kari