Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
An ɗage ranar cigaba da sauraron shari'ar tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Muazu Magaji, saboda ya haɗu da zaman shari'ar Shekh Abduljabbar Kabara.
Rahotanni sun tabbatar da cewa ɗariruwan ɗaliban kwalejin fasaha dake jihar Ogun sun toshe kan hanyar Legas Zuwa Abeokuta domin nuna fushin su da sace abokansu.
Jami'an tsaron haɗin guiwa sun bindige wasu yan bindiga uku daga cikin tawagar yan ta'addan da suka addabi matafiya a kan hanyar Benin zuwa Auchi a jihar Edo.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya tabbatar wa yan Najeriya cewa nan da yan watanni, mutane za su ga gagarumin canji a arewa maso gabashin ƙasar nan .
Wani babban basarake a jihar Kogi dake arewa maso tsakiya a Najeriya ya ankarar da mutanen yankin sa irin aikin ƴaƴansa ke aikatawa da dunansa ko takardarsa.
Matasan yankin karamar hukumar Shirorodake jihar Neja sun ɗora laifin harin da yan bindiga duka kai yankin kan gwamnatin jihar Neja, sun zayyana dalilan su.
Yayin da uwar jam'iyyar APC ta ƙasa ke shirin gudanar da babban taron ta na ƙasa, a juhar Gombe ba haka abun yake ba, domin manyan jigogi sun fara fice wa.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, yace gwamnatinsa na aikk ba ji ba gaji wajen tabbatar da ta cika alƙawuran da ta ɗaukar wa ASUU don kare yajin aiki a gaba.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya kai ziyarar jaje ga gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya faɗi abin da yake shirin yi game da 2023.
Ahmad Yusuf
Samu kari