Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Hukumar dake yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa EFCC ta tsare shugaban kamfanin Medview Airline, Mista Muneer Bonkole, bisa zargin karkatar da kudin hajji.
Ɗaya dake cikin masu hangen tikitin takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar PDP, Dele Momodu, ya bayyana cewa yana da tabbacin zai iya nasara kan yan takara.
Yayin da duk ma su kudurin neman kujera lamba ɗaya a Najeriya ke cigaba da fito da aniyar su fili, gwamna Tambuwal na Sokoto ya shiga tseren tikicti a PDP.
Wasu lokutan Bankunan kasuwanci kan gaza shawo kan matsalolin kwastomominsu ba wai dan bazasu iya ba, akwai matakan da zaka bi ka kai kara babban banki CBN.
Duk da matsalolin da ak fuskanta kafin fara zaman shari'ar yau Litinin, Alkalin kotun ya umarci jami'an tsaro su sake tasa keyar Ɗan sarauniya zuwa gidan Yari.
Wasu fusatattun matasa sun mamaye kotun majistire, inda aka gurfanar da tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Muazu Magaji, sun hana cigaba da zaman na yau
Cece kuce da ake ta yamaɗiɗi da shi tsawon watanni a jihar Akwa Ibom ya ƙare, gwamnan jihar ya bayyana sunan wanda yake son ya gaje kujerarasa ta gwamna a 2023.
Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usaman, mafita ɗaya da zata iya kawo karshen ayyukan yan bindiga a ƙasar nan shi ne duk wanda ya shiga hannu a kashe.
Rahoton da muka samu daga babban birnin jihar Abia ya bayyana ceqa wata Tankar dakon maɓ fetur ta fashe ta kama da wuta a tsakiyar gidan mai dake hanyar Aba.
Ahmad Yusuf
Samu kari