Ahmad Yusuf
12056 articles published since 01 Mar 2021
12056 articles published since 01 Mar 2021
Jam'iyyar PDP mai mulkin jihar Sakkawato ta gamu da tasgaro a kokarin na cigaba da mulkin jihar har bayan 2023, hadimin gwamna ya koma APC tare da magoya baya.
Wata shaharartiyar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Nollywood, Ada Ameh, ta rasa rayuwarta jim kaɗan bayan ta yanke jiki ta faɗi a wani Kamfanin mai.
Yayin da shirye-shirye suƙa yi nisa na miƙa mulki ga sabuwar gwamnati a jihhar Ekiti, gwamna mai barin gado ya fara ɗaukar matakai domin miƙa mulki cikin sauki.
Bayan INEC ta tabbatar da ɗan takarar PDP ya kayar da gwamnan APC mai ci a jihar Osun, wani mamban jam'iyyar ya yi kuskuren harbe kansa garin murna a Ile Ife.
Wasu tsagerun yan bindigan da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai hari wani yanki a garin Zariya, inda suƙa yi awon gaba da mai juna biyu da wasu 7.
Allah ya karɓi rayuwar shugabar matan jam'iyyar All Progressive Congress wato APC shiyyar kudu maso yammacin Najeriya, Kemi Nelson, bayan fama da dogon jinya.
A yau Asabar, hukumar zabe ta ƙasa mai zaman kanta zata gudanar da zaɓen gwamnan jihar Osun yayin da wa'adin zangon gwamna mai ci yanzu Oyetola ya zo ƙarshe.
A halin yanzun sakamakon zaɓen gwamna da ya gudana a jjihar Osun ya fara fitowa daga rumfunan zaɓe, gwamna Oyetola ya lashe rumfar Aregbesola duk da suna saɓani
Rundunar yan sanda reshen jihar Katsina ta ce ta yi nasarar cika hannu da wani fursuna da ya tsero daga gidan Yarin Kuje yayin harin 'yan ta'adda a Abuja .
Ahmad Yusuf
Samu kari