Ahmad Yusuf
12056 articles published since 01 Mar 2021
12056 articles published since 01 Mar 2021
INEC ta ce saura kwana uku kacal lokaci ya kare, har yanzun jam'iyyun NNPP da AAC ba su miƙa sunayen yan takararsu na matakin johohi ba, wanda ya haɗa da na
Duk da kokarin da shugabannin jam'iyyar PDP ke yi na shawo kan rikicin cikin gida, Ma'ajin jam'iyyar reshen shiyyar arewa maso gabas, Abba Itas, ya yi murabus.
Hatsarin da wani ɗan Okada ya yi ya zama alheri a wata Anguwa a jihar Ondo, inda aka gano matar da ya buge ta sato wani jariri ne ɗan shekara uku a Duniya.
Bayan takkabar da abokin takarar Bola Tinubu na gaske kuma Musulmi, matakin ya fusata wasu ƴaƴan jam'iyya musamman mabiya addinin Kirista, ta faru a Delta.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ce mulkin Najeriya yana da matukar wuya, don haka ya ƙosa wa'adin mulkinsa ya kare ya miƙa wa wani ya koma gida, Daura.
Awanni bayan ɗan takarar shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayyana abokin takararsa na gaske, gwamnonin APC Tara sun kai wa Buhari ziyara har gidansa na Daura.
Gwamnan Imo ya ce lokaci kawai jam'iyyar APC take jira domin sun gama lissafin yadda zasu lashe zaɓen shugaban kasa a jihohin 22 da jam'iyyar ke mulki a 2023.
Awanni kaɗan bayan muhawara tsakanin yan takara, wasu tsagerun yan bindiga sun farmaki gidan ɗan takarar gwamnan jihar Osun a zaɓen da ke tafe 16 ga watan Yuli.
Masu garkuwan da suka sace fasinjojin jirgin ƙasan Kaduna sun nemi iyalan ragowar mutum 43 da ke hannun su, su haɗa miliyan ɗari- ɗari fansar 'yan uwan su.
Ahmad Yusuf
Samu kari