Ahmad Yusuf
12054 articles published since 01 Mar 2021
12054 articles published since 01 Mar 2021
Kungiyar JIBWIS ta ƙasa ta yi kira ga mahukuntan kasar nan su gaggauta ɗaukar mataki kan sojojin da suka kashe Malaminta, Sheikh Goni Aisami Gashuwa a Yobe.
Rundunar yan sanda reshen jihar Benuwai da ke arewacin Najeriya ta ce ɗakarunta sun yi nasarar kama masu garkuwa 18 da haɗin kan mutanen gari ranar Lahadi.
Yayiin da rage saura ƴan watanni a fita rumfunan zabe a 2023, gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya naɗa sabbin kwamishinoni, ya tura su majalisa a tantance.
Jam'iyyar APC reshen jihar Ribas ta ƙara rashin babban jigonta kuma ɗaya daga cikin makusantan tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya koma jam'iyyar PDP.
Wani matashin magidanci ya garzaya Kotun shari'ar musulunci da ke jihar Kaduna, inda ya nemi Alkali ya bi ba'asin aurensa bayan matar ta tsere daga gidansa
Wasu mutane da ake zargin yan daban siyasa ne na jam'iyyar PDP sun tashi taron magoya bayan ɗan takarar Shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar a jihar Ribas.
A cigaba da kokarin tabbatar da zaman lafiya, jirgin yakin rundunar sojin saman Najeriya ya kaddamar da farmaki kan mafakar yan ta'adda a dajin Sambisa, Borni.
Rundunar Operation Haɗin Kai ta sashi na biyu ta ce ba zata bar abun hakanan ba, zata haɗa kai da yan sanda a bincike kan musabbanin kisan Shekh Goni Gashua.
Jami'an rundunar yan sandan reshen jihar Katsina sun kai farmaki sansanin yan bindiga a yankin ƙaramar hukumar Ɗanja, sun kashe ɗan ta'adɗa ɗaya sun kwato kaya.
Ahmad Yusuf
Samu kari