Ahmad Yusuf
12053 articles published since 01 Mar 2021
12053 articles published since 01 Mar 2021
Bayanan da muke samu sun nuna cewa tsohon shugaban majalisar wakilan tarayya, Honorabul Ghali Na'Abba, ya tattara kayansa ya koma PDP, yace karshen APC ya zo.
Sabon shugaban kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP, Sanata Wabara, yace zasu yi duk me yuwuwa don ganin an binne duk wani sabani da ya hana PDP zama kalau.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma mai fafutukar ɗarewa kujerar shugaban ƙasa a 2023 karkashin NNPP, Rabi'u Kwankwaso, ya gana da gwamnan Neja, Abubakar Bello.
Wani rahoto da muka smau daga ƙasar Ukraniya na nuni da cewa shugaban ƙasa Zelensky ya yi haɗarin mota a birnin Kyiv amma likitoci sun ce bai ji raunuka ba
Lamarin sauya sheƙa na ƙara cin kasuwa a siyasar Najeriya, inda a yau muka samu labarin tsohon ɗan takarar gwamna a Yobe, Alhaji Abba Tata, ya fice daga PDP
Ibtila'in kwararar ruwa daga tafki da Dam-Dam sakamakon yawan saukar ruwan sama a daminar bana na cigaba jarabtar mazauna yankin Ringim LGA, a jihar Jigawa
Rikicin siyasa a jam'iyyar PDP tun bayan kammala zaɓen fidda gwani a dukkan matakai na ƙara ƙamari yayin da a Bayelsa yan sanda suka kama ɗan takarar Sanata.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, yace wajibi a bi tanadin kwansutushin ɗin PDP da dokoki da ƙa'idoji gabanin raba Ayu da kujerarsa .
Wani abu mai kama da wasan kwaikwayo ya faru yau Laraba a fadar gwamnatin jihar Kuros Riba, gwamna Ayade ya hana ma'aikatan da suka makara shiga Ofisoshin su.
Ahmad Yusuf
Samu kari