Ahmad Yusuf
12052 articles published since 01 Mar 2021
12052 articles published since 01 Mar 2021
Kotun koli ta sanya ranar 21 ga watan Octoban nan da muke ciki a matsayin ranar da zata kawo karshen shari'a kan tikitin takarar gwamnan jihar Delta a PDP.
Jami'an rundunar yan sanda reshen jihar Kano sun kama wani matashi da bai wuce shekaru 18 ba duniya, Saminu Bala, bisa zargin kashe abokinsa, Ibrahim Khalil.
Shugabar matan jam'iyyar APC ta kasa, Dr. Betta Edu, tace ba zai yuwu a ganta karkashin wasu mambobi ba a matsayinta na mace lamba ɗaya a jam'iyya mai mulki.
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da bukatar gwamna Abdullahi Umar Ganduje na sauya sunan jami'ar kimiyya da fasaha dake Wudil zuwa sunan Aliko Ɗangote.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya naɗa sabbin mashawarta sama da 14,000 a gwamnatinsa yayin da ya rage yan watanni da sauka daga kan kujerar a zaɓen 2023.
Sanata mai wakiltar Enugu da gabas a majalisar dattawan Najeriya, Chimaroke Nnamani, ya gargaɗi jam'iyyar PDP kar ta yi kuskuren cewa zata watsarda su Wike.
Mai neman kujerar shugaban ƙasa karkashin inuwar jam'iyyar APC, Bola Tinubu, yace zuwan mulkin Buhari ya kawo canji duk da kakaniyin da ya samu kasar a ciki.
Ministan ayyuka na musamman, George Akume, ya yi bayanin yadda gwamnatin Buhari ta zaɓo mutum 447 daga cikin 5000, ta basu lambobin karramawa na kasa Yau Talata
Jam'iyyar ADC ta kori tsohuwar shugabar majalisar dokokin jihar Oyo, kwmaishina da wasu kusoshin jam'iyya kan mara wa tazarce Seyi Makinde baya ba tare da izini
Ahmad Yusuf
Samu kari