Ahmad Yusuf
12043 articles published since 01 Mar 2021
12043 articles published since 01 Mar 2021
Alhaji Atiku Abubakar, da gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo na cikin waɗanda suka fara isa dakin taron da jam'iyyar PDP ta shiryawa sabbin zababbun gwamnoni.
Yayin da ake tunkarar rantsar da majalisar tarayya ta 10 a watan Yuni, Abdul'aziz Yari ya jagoranci fusatattun Sanatocin APC sun zauna da mambobin NWC-APC.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya naɗa sabon mataimakin shugabam jami'ar Umaru Musa Yar'adu da sabon shugaban kwalejin fasahar Hassan Usman Katsina.
Kotun sauraron korafe-korafen zaben shugaban kasa ta fara zamanta a ranar Litinin 8 ga watan Mayu, 2023, tuni dai ta fara da kararrakin da aka shigar gabanta.
Bayan ta tabbata ba zai koma majalisar tarayya ba, dan majalisa daga jihar Delta, Hon. Ben Roland Igbakpa, ya sauya sheƙa daga NNPP mai kayan alatu zuwa PDP.
'Yan takarar kujerar kakakin majalisar tarayya 6 karkashin jagorancin Idris Wase sun gana da kwamitin gudanarwa na jam'iyyar APC ta ƙasa a birnin tarayya Abuja.
Zababben shugaban ƙasa, Alhaji Bola Ahmed Tinubu, tare da tawagarsa sun bar Abuja zuwa nahiyar turai da tsakar ranar Laraban nan sauran kwanaki ya kama aiki.
Wasu bangarorin sansanin rundunar sojin saman Najeriya da ke birnin tarayya Abuja ya kam da wuta ranar Laraba 10 ga watan Mayu, babu wasu bayanai a hukumance.
Hukumar jami'ar jihar Filato ta tabbatar da labarin harin da 'yan bindiga suka kaai gidan kwanan ɗalibai mata a jami'ar jihar Filato, amma ba su samu nasara ba.
Ahmad Yusuf
Samu kari