Ahmad Yusuf
12044 articles published since 01 Mar 2021
12044 articles published since 01 Mar 2021
Kotun sauraron karar zaben shugaban kasa mai zama a birnin Abuja ta ɗage zaman shari'a kan karar da jam'iyyar APM ta kalubalanci nasarar Aaiwaju Bola Tinubu.
Kowane lokaci daga yanzu, zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ka iya ficewa daga Najeriya inji hadiminsa na bangaren midiya, Mista Tunde Rahman.
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi awon da gaba 'ya'ya da jikokin Sarkin Kagarko da ke kudancin jihar Kaduna, Alhaji Sa’ad Abubakar, sun shiga wasu kauyuka daban.
Daya daga cikin jam'iyyun adawan da suka maka Bola Tinubu a gaban Kotu, jam'iyyar Action Alliance, ta janye korafinta kan zababben shugaban ƙasa a zaman yau.
A yau Litinin, 8 ga watan Mayun ne ake sa ran Kotun Sauraron Kara na Zabukan Shugaban Kasa zata fara zaman kan karar dake gabanta kan zaben 25 ga watan Fabrairu
Kotun koli ta zabi gobe Talata, 9 ga watan Mayu, 2023 domin yanke hukuncin kan shari'ar zaben gwamnan Osun tsakanin Gboyega Oyetola da gwamna Ademola Adeleke.
Tuni kotun sauraron kararrakin da suka shafi zaben shugaban kasa a Najeriya ta fara zama kan babban zaben 2023, mun haɗa muku jerin sunayen Alkalan Kotun su 5.
Bikin jana'izar mahaifin gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya haɗa Atiku Abubakar, Peter Obi, Iyorchiya Ayu da gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo wuri ɗaya.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce jami'anta jajirtattu sun yi nasarar halaka wani babban ɗan bindiga sanye da kakin soji a Kidandan, yankin Giwa, Kaduna.
Ahmad Yusuf
Samu kari