Ahmad Yusuf
12043 articles published since 01 Mar 2021
12043 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan jihar Kaduna mai barin gado, Malam Nasiru El-Rufai, ya janye hakkin mallaka na kamfanoni 9 da ke da alaƙa da tsohon gwamnan jihar, Sanata Ahmed Makarfi.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya ce gwamnonin arewa na jam'iyyar APC suna nan daram a tare da zababben shugaban kasa kan shugabancin majalisa ta 10.
Babban jigon NNPP kuma na hannun daman Rabiu Musa Kwankwaso, Buba Galadima, ya ce rashin isassun kuɗi ya hana NNPP kai kara kan zaben shugaban ƙasan da ya wuce.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya ce bai da gida ko da inci ɗaya a ƙasahen waje har kawo yanzu da yake dab da sauka daga kan gadon mulki a watan Mayu.
Gwamnatin tarayya ta maida martani ga kalaman gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle, wanda ya nemi EFCC ta fara bincikar ministoci da hadiman shugaba Buhari.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya sanar cewa zai karrrama zababben shugaban kasa da mataimakinsa da lambobin yabo na ƙasa gabanin ya sauka daga mulki.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya nuna rashin jin daɗinsa kan yadda ƙasar Amurka ta aminta da zaben Bola Ahmed Tinubu, a Najeeiya.
Kakakin kwamitin yakin neman zaben jam'iyyar PDP, Daniel Bwala, ya ce wata 6 zuwa 7 kacal Bola Tinubu zai kwashe a kan madafun iko Atiku zai karbe mulkin ƙasa.
Gwamnan jihar Kuros Riba, Farfesa Ben Ayade, ya yaba wa kansa, ya ce shi babban jarumi ne kuma gwarzo bisa jure biyan ma'aikata albashi da fansho a mulkinsa.
Ahmad Yusuf
Samu kari