Ahmad Yusuf
12040 articles published since 01 Mar 2021
12040 articles published since 01 Mar 2021
Jami'an tsaron haɗin guiwa sun gwabza da mayaƙan Fulani makiyaya a kauyen jihar Oyo bayan rigima ta ɓalle, ana fargabar da yawa sun rasa rayukansu.
Legit Hausa ta gudanar da bincike mai zurfi kuma ta gano gaskiya game da rahoton da ke cewa an buɗe shafin yanar gizo na ɗaukar sabbin matasan Npower.
Sanata Dino Melaye, ɗan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar PDP a zaben Kogi ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023, ya ce Gwamna Yahaya Bello na kokarin ta zarce.
Yan bindiga sun kai hari Kauyen Yola, ƙaramar hukumar Karaye ta jihar Kano sau biyu a jere, sun kashe mutane kuma sun yi awon gaba da wasu da yawa.
Sanatan Adamawa, Sanata Abbo, ya zargi shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, da hannu a hukuncin da Kotun daukaka kara ta yanke na tsige shi daga kujera.
SOPAPU bangaren mata sun tabbatar da cewa yan bindigan daji sun yi awon gaɓa da mata aƙalla 27 da wasu kananan yara hudu ranar 2 ga watan Oktoba, 2023.
Gwamnatin tarayya karƙashin jagorancin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, zata miƙa kasafin kuɗin 2024 wanda ya kai N26tr daga yanzu zuwa karshen 2023.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da canza ranar taron majalisar zartarwa FEC ta ƙasa daga ranar Laraba zuwa ranar Litinin na kowane mako.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ce sai dai ya mutu amma zai yi duk mai yiwuwa wajen tabbatar da tsaro a faɗin jihar da ke Arewa maso Yamma.
Ahmad Yusuf
Samu kari