Ahmad Yusuf
11518 articles published since 01 Mar 2021
11518 articles published since 01 Mar 2021
Jam'iyyar NNPP ta zaɓi Agbo Major a matsayin sabon shugaban jam'iyyar na ƙasa a taron da aka gudanat ranar Talata zuwa Laraba, an zaɓi wasu shugabanni.
Majalisar dattawan Najeriya ta sha alwashin ba da umarnin damƙe gwamnan CBN, shugaban NNPCL da wasu manyan kusoshin gwamnati idan suka ƙi amsa gayyata.
Gwamnatin Kano karkashin jagorancin gwamma Abba Kabir Yusuf ya bayyana 9shirinta na ganin ta gyara tsarin neman ilimin litafin Allah mai tsarki watau Alqur'ani
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Bayelsa karƙashin inuwar LP, Udengs Eradiri ya sauya sheƙa zuwa APC a hukumance, ya yabawa gwamnatik Bola Tinubu.
Gwamnatin jihar Ƙatsina karkashin jagorancin Malam Dikko Umaru Radda ya rabawa matasa da suka kushi ƴan dabar siyasa tallafin kudi domin su dogara da kansu.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun shiga garuruwa biyu a yankin ƙaramar hukumar Kauru ta jihar Kaduna, sun kashe mutane 2 sun yi awon gaba da wasu biyar ranar Litinin.
Rundunar ƴan sandan jihar Ogun ta gurfanar da wani dattijo a gabam kuliya kan tuhumar haɗin kai, cin zarafin wani bawan Allah, kotu ta ɗage zaman.
Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Ovie Omo-Agege ya bayyana cewa gwamnan Delta da magabacinsa na son shigowa APC amma babu wurinsu.
Rahotanni sun nuna cewa wasu fusatattun jama'a da ba a san su ba, sun cinna wuta a gidan mai garin Romin Zakara da ke ƙaramar hukumar Ungogo bayan rusa gidajensu.
Ahmad Yusuf
Samu kari