- All (1039)
- Labarai (897)
- Siyasa (121)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (5)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
wani darakta a jihar kebbi ya bi san zuciya baya da ya lakadawa wani babban Alkali mai matakin aiki na 16 duka sakamakon biyewa san zuciya da dokin dana sani
Kotu ta sake soke zaben fidda gwanin masu neman takarar kujerar gwamnan jihar Zamfara karkashin jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) a yau Talata
Bayan yan kwanaki tsare hannun jami'an yan sanda a jihar Borno, an saki tinkiyar da aka damke kan laifin cin bushasshen kifin wani dan kasuwa a Bulabulin Borno.
Gidauniyar Anap Foundation ta gudanar da kuri'ar jin ra'ayi kan zaben gwamnan Kano kuma sakamakon ya nuna cewa Abba Gida-Gida zai lashe idan aka yi zabe yau.
Sunday Remijius, wanda yanzu ya koma Abubakar, ya fito daga karamar hukumar Udenu ta jihar Enugu, kudu maso gabashin Najeriya. A wannan hira da yayi da DailyTru
Anambra - Wani babban Bishop na cocin Anglican dake Nnewi jihar Anambra, Rabaran Fada Ogbuchukwu Lotanna, ya yi murabus daga kujerarsa a Cocin kuma yayi bayani
Wani dan shekara 15 mara lafiya ya shiga shagon sayar da motoci don sayan wata tsaleliyar mota mai tsada. Temmyy, wanda ya daura labarin a shafinsa na Tuwita.
Wata budurwa mai shirin aure mai suna Habiba Gado ta janyo cece-kuce a kafafen ra'ayi da sada zumunta yayinda ta saki hotunan 'Pre-wedding' dinta da saurayin.
Jami'an leken asiri sun samu nasarar kama wani matashi a jihar Kaduna wanda ke tarban bakin sabbin yan ta'addan ISWAP kuma yana basu masauki kan su fara kisa.
AbdulRahman Rashida
Samu kari