- All (1065)
- Labarai (920)
- Siyasa (122)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (7)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Shugaban mabiya darikar Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi kuma babban malamin addini ya kwanta da rashin lafiya kuma Atiku ya aike masa da gaisuwarsa..
gwamnatin shugaba Castillo dai ta fuskanci koma baya, cece-cece kuce, rikici da dabaibayewar al'amura shekaru kadan bayan darewarsa kan karagar mulki a 2021
A bincike da jaridar Leadership tayi, ta gano cewa, gwamnatin tarayya ta kashe kimanin Naira tiriliyan 3.5 wajen fitar da yan Nigeria daga kangin talaucin da
hukumar kula da sadarwa ta kasa NCC, ta sanar da yan kasa kan yadda wata gasa da aka shigo da ita ma suna "invisible challenge" kan su daina amfani da ita.
bayan tsige manajan darakta na hukumar rarraba kayan aikin noma NIRSAL an nada sabon shugaban hukumar a jiya alhamis bayan gwamnan babban bankin kasar ya sahale
majalissar dattijai ta sanar da jerin sunjann wasu ma'aikatun gwamnati da su ka ki zuwa gabatan dan kare kasafin kudinsu da kuma wasu tambayoyi da majalissar t
likitoci a jihar Abia sun koka kan yadda gwamnatin jihar tai biris da su ba tare da ta kallesu wajen cika musu hakokinsu da ya kamata ace ta biyasu hakkin nasu.
wata kotu a kasar Mozombique ta daure dan gidan tsohon shugaban kasan kasar sabida zargin cin hanci da rashawa da kuma halarta kudin haram da hada baki wajen
babban bankin duniya ya fitar da wani rahoto da ke nunna yadda Nigeria da wasu kasashen duniya ke fama da bashi, inda rahotan yace kasashen na tarin bashi.
AbdulRahman Rashida
Samu kari