- All (1087)
- Labarai (941)
- Siyasa (122)
- Labaran duniya (10)
- Wasanni (7)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
babban bankin duniya ya fitar da wani rahoto da ke nunna yadda Nigeria da wasu kasashen duniya ke fama da bashi, inda rahotan yace kasashen na tarin bashi.
shugaban hukumar NAFDAC ta sanar da sanya doka ta musamman wajen ganin an tsaftace tare da gyara yadda ake ta'anmali da man bilicin a Nigeria kamr yadda aka
Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da ya yaba wa Majalisar Dokoki ta Kasa mai ci a kan amincewa da sabon kudirin gyaran dokar zabe, wanda Buhari ya kawo a mulki
shugaba muhammadu buharin ya aiki da wasikar neman sahalear majalissa kan ta bashi damar nada wasu mukamai a CBN kamar yadda Ahmed lawan ya karanta wasikar
an hangi wani mutumi dan nigeria da yaje banki kuma ya saci kudi a gaban kashiya bayan da hanakalin kashiya din ya bar kansa ya koma kan wani kwastoma da yazo
shugaban masu rinjaye a zauran majalissar wakili honarabil alhassan ado doguwa yace dole ne kowanne dan nigeria ya zabi jam'iyyar APC in ba haka ba kuma ya ci..
majalissar dokokin kasar Indonesiya sun sanya dokar hana saduwa da mace kafin aure tare da rage tsauri kan ddokokin kasar na safarr miyagun kwayoyi a fadin kasa
kungiyar malamn jami'oi ta ASUU ta sanar da kudirinta na sake yin zanga-zangar lumana sai mama ta gani sabida yadda gwamnatin tarayya taki biyansu albashi ba.
hukumar shirya jarabawa ta neco tace yanayin satar amsa da ake yi ne yasa zata fara kai jami'an tsaro cibiyoyin jarabawa a fadin kasar domin mganace matsalar.
AbdulRahman Rashida
Samu kari