Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Minna, birnin jihar Neja ta mayar da Sarkin Sudan na Kontagora, Alhaji Mohammed Barau, kan kujerarsa bayan dakatad da shi.
Karon farko, an samu nasarar dasa kodar Alade cikin dan Adam ba tare da wani matsala ba, wani sabon bincike da ka taimakawa mutane masu matsalar cutar koda.
FCT Abuja - Mamban jam'iyyar All Progressives Congress APC, Cham Sharon Faliya, ya bayyana cewa abinda ke faruwa a Kano ba bakon abu bane a siyasar Najeriya.
Lekki - Jami'an yan sanda a ranar Laraba sun tarwatsa matasan dake zanga-zangar tunawa da EndSARS dake gudana a Lekki Toll Gate, jihar Legas. Jami'an yan sandan
Yayinda yan fafutuka ke zanga-zangar shekara daya da gudanar #EndSARS yau Laraba, hedkwatar tsaro ta bayyana cewa babu mai tunanin da zai sake bari abinda.
Jami'an yan sandan Najeriya a ranar Laraba, 20 ga Oktoba sun damke dan jaridar Legit.ng, Abisola Alawode, a filin tunawa da ranar zanga-zangar EndSARS a Oktoba.
Hukumar jin dadin alhazan Najeriya NAHCON ta bayyana cewa da yardar Ubangiji bana maniyyata a Najeriya zasu samu zuwa kasa mai tsarki don gudanar da aikin Hajji
Hukumar jin dadin alhazan Najeriya NAHCON ta bayyana farin cikinta bisa soke dokokin kariya daga cutar COVID-19 da gwamnatin kasar Saudiyya take a farkon makon.
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman Abdul Razzzak, ya tuhumci Ministan Labarai da al'adu Alh Lai Mohammed ya rub-da-ciki da miliyoyin nairori na yakin neman zabe.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari