Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnan Nasir El-Rufa'i na jihar Kaduna ya kafa majalisar tantance Malamai masu wa'azin addini a fadin jiharsa don tabbatar da cewa wanda ya cancanta kadai.
Abuja - Hukumar yan sandan Najeriya ta sanar da cewa ranar Litinin za ta saki sunayen wadanda suka yi nasara a mataki na farko na neman aikin shiga yan sanda.
An yi waiwaye kan kudaden da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da mataimakinsa suka kashe kan tafiye-tafiye da kayan abinci da makwalashe daga shekarar 2016.
Gwamnatin tarayya a ranar Juma'a ta bayyana cewa kimanin mutane milyan hudu da dubu dari biyu ta tsamo daga cikin matsanancin talauci ta aikin noma cikin shekar
Sagamu, Ogun - Wani tsohon dan shekara 71 mai suna Ajibola Olufemi Adeniyi ya mutu yayin lalata da wata 'yar gidan magajiya cikin dakin Otal a garin Shagamu.
Gwamnatin kasar Saudiyya ta sanar da cewa nan da kwana biyu za'a cire dokokin kayyade adadin wadanda ke shiga cikin Masallatan Makkah da Madina don Ibadah.
Akalla mutum 32 sun rasa rayukansu yayinda 45 sun jigata sakamakon harin bam da aka kai asibitin shi'a dake birnin Kandahar dake kudancin Afghanistan, jami'an.
Kungiyar dattawan Arewa ta gargadi kungiyar dattawan Neja Delta (PANDEF) kan barazanar da take yiwa Arewa kan lamariin wanda zai zama shugaban kasa a 2023.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Kano babban Malamin addinin Musulunci ne mazaunin jihar Kano wanda ya shahara wajen bayani kan mas'alolin rayuwa da zamantakewa.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari