Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Masani, wanda yayi takhassusi a sashen tattalin arzikin man fetur kuma Malami a jami'ar Nile dake birnin tarayya Abuja, Dr Ahmad Adamu ya tofa albarkacin bakins
Matashi dan kasar Kenya, Bernard Musyokiya, ya auri Ba-Amurkiya yar shekara 75 Deborah Jan. Matashin ya jaddada cewa shi fa soyayyar gaskiya yake mata kuma ba.
Kotun Shari'ar Musulunci dake zamanta a Kofar Kudu a jihar Kano ta sake hana Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara beli bayan watanni da tsareshi, rahoton BBC Hausa.
Ranar Juma'ar da a gabata, wata jami'ar hukumar mayakan saman Najeriya, Lance Kofur Bercy Ogah, ta gamu da ajalinta cikin ban daki yayinda macijiya ta cijeta.
Gwamatin tarayya ta bayyana cewa tana shirin fara rabawa matan rishon girki a fadin kananan hukumomin Najeriya 774, cewar Ministar harkokin mata, Paulen Tallen.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ranar Laraba ya bayyana cewa sabbin Shugabannin jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP zasu nunawa yan Najeriya cewa jam'iyyar.
Birnin tarayya Abuja - Kungiyar kwadagon Najeriya NLC ta yi Alla-wadai da shirin kara farashin man fetur da Gwamnatin tarayya ke shirin yi a sabon shekara 2022.
Karamin Ministan Kasafin Kudi, Prince Clem Agba, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta kashe sama da N2.3trillion wajen kayan tallafin rage radadin cutar Korona.
An saki wani mutumi mai suna Kevin Strickland a kasar Amurka da ya kwashe shekaru 43 cikin gidan yari kan laifin da ba shi ya aikata ba. Kevin Strickland wanda
Abdul Rahman Rashid
Samu kari