Jihar Zamfara
Shugaban Alkalan jihar Zamfara, Mai Shari'a Kulu Aliyu, ta kafa kwamitin mutum bakwai don gudanar da bincike kan tuhume-tuhumen da majalisar dokokin jihar ke wa
Yan bindiga sun yi garkuwa da wani jami’in kwastam da wasu mata shida a karamar hukumar Tsafe da ke jihar Zamfara, sun nemi a biya naira miliyan 10 kudin fansa.
Wasu yan ta'adda da duka yi yunkurin sace daraktan kuɗi na ma'aikatar kuɗi ta jihar Zamfara, sun yi awon gaba da iyalansa mutumu uku da daddaren jiya Lahadi.
Salihu Usman ya koka a kan barazanar da ya ce ana yi masa kwanaki kalilan bayan majalisar ta amince a ci gaba da kokarin tsige mataimakin gwamnan jihar, Mahadi.
Jami'an tsaro sun ceto mutane biyar da aka yi garkuwa da su wuraren dajin Dansadau a karamar hukumar Maru dake jihar Zamfara bayan kwashe kwana takwas a wurin.
Tsohon Gwamnan jihar kuma dan takaran kujeran Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress APC, Alhaji Abdulaziz Yari, ya samu gocewar kashi a kafarsa ta hagu.
Majiyoyi sun ce mazauna yankin sun tallafa wa jami’an tsaro da ’yan banga wajen kai samame kan ‘yan bindiga a yankin Lambar Bakura zuwa Dogon Karfe duk dai yan
Tabarbarewar tsaro a Zamfara na kara yawauta inda wasu yan ta'adda suka halaka Ladan wanda aka sani da kiran Sallah yayin da yake aikinsa a Sallan Asubahi.
Gusau, jihar Zamfara - Mutum 18 cikin 22 na mambobin majalisar dokokin jihar Zamfara sun amince da kudirin tsoge mataimakin gwamnan jihar, Mahdi Aliyu Gusau.
Jihar Zamfara
Samu kari