Jihar Zamfara
'Yan bindiga sun halaka sama da rayuka talatin, sun yi garkuwa da wasu mata a hari mabanbanta a ranar Juma'a duka a jihar Zamfara saboda kin biyan harajin N40m.
‘Yan bindiga sun halaka fiye da mutane 30, sannan sun yi garkuwa da wasu wadanda yawanci mata ne sakamakon hare-hare daban-daban a ranar Juma’a cikin Jihar Zamf
Yan Majalisar Jihar Zamfara sun fara shirye-shiryen tumbuke mataimakin gwamnan jihar, Mahdi Gusai daga mukamin shi. Hakan ya biyo bayan wata takarda ta kora ga
Gwamnatin jihar Zamfara ta baiwa iyalan jami'an yan sanda bakwai da yan bindiga suka kashe a jihar kudi N7 million. A baya kun ji yadda yan bindiga suka kaiwa.
Masu satar mutanen da suka yi garkuwa da yan uwan malamin jami'ar nan na jihar Zamfara sun nemi a biya su naira miliyan 70 a matsayin kudin fansar sako su.
Yan bindiga sun kai hari gidan shugaban kungiyar malaman jami'o'i, ASUU, ta Jami'ar Tarayya da ke Gusau, FUGUS, Mr Abdurrahman Adamu, Channels Television ta ruw
Naziru Sani, daya daga cikin yaron dan bindiga Bello Turji, ya bayyana adadin mutanen da ya kashe a hare-haren da suka kai amma yanzu ya tuba bayan shiga hannu.
Labarin da muke samu daga majiya mai tushe na bayyana cewa, Allah ya yiwa wani sarki a Arewacin Najeriya rasuwa. Allah ya yiwa Muhammad Ari rasuwa yau Talata.
Babagana Zulum, gwamnan Jihar Borno ya kai ziyarar jaje Jihar Zamfara inda ya bada tallafin naira miliyan 20 ga mutanen da hare-haren yan bindiga ya shafa a jih
Jihar Zamfara
Samu kari