Jihar Zamfara
Uwargidar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha, ta rokawa al'ummar jihar Zamfara samun zaman lafiya daga wajen Allah albarkacin daren Lailatul kadari.
Gwamna Ben Ayade na Jihar Cross Rivers, a ranar Alhamis ya ce dimbin ma'adinan kasa da Najeriya ke da shi yasa yan ta'adda ke zuwa kasar, rahoton Daily Trust.
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da tsige wasu sarakuna biyu da hakimi bisa zargin hannu wajen taimakawa ayyukan 'yan bindiga a wasu yankunan jihar ta Zamfara.
A wani hari da ake zaton na ɗaukar fnasa ne, yan bindiga sun halaka jagoran yan Bijilanti da wasu dakaru Shiga a ƙauyen Nada, dake yankin Gusau ta jihar Zamfara
Yan bindiga sun sake kai hari a wani gari a Zamfara, inda suka raunata mutane da dama kuma suka sace dabobi da yawa da ba a tabbatar da adadinsu ba. TVC ta raho
A ranar Laraba, Gwamnatin Jihar Zamfara ta tura malaman addinin musulunci 97 zuwa kasa mai tsarki don yin Umrah musamman domin addu’o’i akan kawo karshen ta’add
Wasu yan bindiga sun hallaka wani malamin makarantar sakandare mai suna Tukur Kurma a yankin Danzaurfe da ke a jihar Zamfara a ranar Talata, 19 ga watan Afrilu.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya bayyana cewa sabanin rade-radin cewa ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP, har yanzu yana nan a APC mai mulki.
A karshen makon nan da ya wuce ne aka ji labarin Kabiru Marafa ya shiga PDP. Sanata Marafa ya yi karin haske a kan labarin ‘barin’ APC tare da Abdulaziz Yari.
Jihar Zamfara
Samu kari