Jihar Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Mohammed ya raba wa shugabannin gargajiyan jiharsa motoci 260 sannan ya kaddamar da hedkwatoci na zamani ga kungiyar malaman jihar,
Gwamnatin Zamfara ta gargadi mazauna jihar da su guji amfani da lambobin wayar Gwamna Bello Matawalle a shafukan soshiyal midiya ba tare da samun izini ba.
A ranar Lahadi ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari Karamar Hukumar Tsafe inda suka kashe mutane da dama, ciki har da ɗan Kwamishinan harkokin tsaro na jihar.
Wani mummunan labari da ke shigowa gare mu ya bayyana cewa, wasu tsagerun 'yan bindiga sun harbe dan kwamishinan tsaron jihar Zamfara mai ci a halin yanzu.
Yayin da Musulmai suka fara Azumtar watan Ramadana, wasu yan bindiga jiya da daddare sun.kai hari ƙaramar hukumar tsafe ta jihar Zamafara, sun kashe mutane.
Domin cika umurnin Shugaba Muhammadu Buhari na kawar da dukkan yan bindiga da yan ta'adda da ke adabar yankunan arewa maso yamma da arewa maso gabas, jirgin yak
Yayin da ake shirin fara azumin watan Ramadana, yan bindiga sun kai hari ƙauyuka hudu a ƙaramar hukumar Anka ta jihar Zamfara, sun kashe akalla mutum 17 a harin
Rahoto ya ce, yan bindiga a ranar Talata sun kai hari a wasu kauyuka a kananan hukumomin Talata Mafara da Bakura a jihar Zamfara inda suka kashe mutane da dama.
Kasar Birtaniya da aka fi sani da UK ta fitar da shawarwari ga yan kasarta masu sha'awar kawo ziyara Najeriya. Ta lissafa jihohi 12 a Najeriya da ta ce a kaura
Jihar Zamfara
Samu kari