Jihar Zamfara
Gwamna Bello Muhammad Matawalle na jihar Zamfara ya kara sabbin masarautu biyu akan masarautu 17 da jihar ke dasu inda suka koma 19 saboda yakar rashin tsaro.
Uwar jam’iyya ta samu tayi wa dukkanin shugabanni da jagororin APC sulhu a jihar Zamfara. Bayan shekaru kusan hudu ana ta rigima, APC ta zama gida daya a yanzu.
Wasu ‘yan ta’adda sun kashe akalla manoma 7 da babban limamin masallacin Juma’a na garin Faru mai suna Malam Sani Akwala a ranar Asabar, a kauyen Dajin Danau da
Bayan kama wani soja da ake aikin sayarwa yan ta'adda makamai a Zamfara an ƙara gano abokan harkallarsa daga bakinsa, ya faɗi sunan wasu mutum biyu a Zamfara.
Hukumar sojojin Najeriya ta yi ram da wani sojanta da ke sana'ar sayar da Alburusai da kayan sojoji ga yan ta'adda a yankim karamar hukumar Shinkafi ta Zamfara.
Tsohon gwamnan Jihar Zamfara, Ahmed Yerima ya ce Kiristocin jiharsa sun amfana kwarai daga dokar musuluncin da ya kafa a jiharsa lokacin ya na gwamna, The Cable
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara da tsohon gwamna Abdul-Aziz Yari sun kawo karshen rikicin dake tsakanin su, APC mai mulki Zamfara ta haɗa kanta a yanzu.
A karshen makon nan, 'yan bindiga da ake ganin an samu saukin su a Zamfara sun sake kai wasu munanan hare-hare yankunan kananan hukumomi biyu a jihar Zamfara.
'Yan bindiga sun kai hari wani yankin Zamfara, gami da halaka mutane bakwai a ranar Asabar, wata majiya a Maradun ta bayyana yadda aka hari kauyuka biyu jihar.
Jihar Zamfara
Samu kari