Jihar Zamfara
Hotunan wankan sallar Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle tare da iyalinsa sun matukar birge jama'a. Hoton gwamnan da yaransa mata 14 ya birge.
Jihar Zamfara - Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara, a ranar Talata, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta tsawaita wa’adin ritayar jami’an tsaro a Najeriya zu.
Wasu yan ta'adda sun farmaki kauyuka biyu a yankin karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara ranar Lahadi da safe, sun halaka mutane 18, wasu da dama sun bar gida
Masu ruwa da tsaki da mambobin APC ta Jihar Zamfara ta bukaci a kawo karshen yan bindiga da rashin tsaro a matsayin sharadin zaben dan takarar APC, Bola Tinubu.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, wanda ake zargi da satar biliyoyin kudin kasa, ya siya shanu 370 wadanda ya rabawa shugabannin APC da marasa kudi.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya kaddamar da sabuwar rundunar dakarun gadin al'umma wacce za ta magance ta'addanci na 'yan bindiga a jihar ta Zamfara.
Mai ɗakin shugaban ma'aikatan kananan hukumomi (NULGE) na jihar Zamfara da yan bindiga suka sace har gida ta sauka lafiya a inda take tsare, an samu ɗiya mace.
'Wasu miyagun yan bindiga sun yi abun kirki bayan makiyaya sun shiga tsakani, sun sako ma'aikatan lafiyan da suka sace a Zamfara, basu karbi kudin fansa ba.
Gwamna Bello Matawalle, a ranar Talata, ya rattaba hannu kan wata sabuwar doka ta yaki da yan bindiga da laifuka masu alaka a jihar. A karkashin dokar, wacce ta
Jihar Zamfara
Samu kari