Jihar Zamfara
'Yan Najeriya sun yi martani kan rahoton dake bayyana cewa hatsabibin 'dan bindiga Bello Turji, mai kashewa da garkuwa da jama'a a Sokoto da Zamfara ya tuba.
Mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Sanata Hassan Nasiha, ya ce shugaban yan bindiga, Bello Turji, ya rungumi zaman lafiya tare daa wasu kungiyoyin yan ta'adda.
Manoma a jihar Zamfara sun shirya ganawa da shugabannin 'yan bindiga a jihar domin sasantawa kan kariya da barinsu su yi noma a gonakinsu a wannan daminan.
Rahoton gidan talabijin na Channels ya bayyana cewa, 'yan bindigan sun shiga gidan Barista Benedict Azza da ke unguwar Saminaka, a Gusau, suka so sace shi.
Kowa da irin na shi ajalin, wani iyali da ya ƙunshi mutum Bakwai, dukkan su sun rasu bayan kammala cin Abincin gargajiya da ake kira 'Dambu' a jihar Zamfara.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ta hannun jami'an tsaron gwanatinsa, ya ceto DSP Usman Ali, daga hannun masu garkuwa da mutane kwanaki kaɗan da sace shi
Gwamna Bello Mattawale na jihar Zamfara a ranar Litinin ya haramta hawan babura daga karfe 8 na dare zuwa 6 na safe a garin Gusau ta Arewa maso Yammaci....
Gwamnatin jihar Zamfara ta rattaba hannu a kan hukuncin kisa ga duk wanda aka samu da laifin aikata fashi da makami, satar shanu, tsafi, ko kai wa 'yan bindiga.
Kyawawann hotunan 'ya'ya matan Sanata Ahmad Sani Yariman Bakura sun matukar birge jama'a a soshiyal midiya. 'Yann matan hudu reras sun bayyana gwanin kyau.
Jihar Zamfara
Samu kari