Jihar Zamfara
Hatsabibin dan bindiga, Ado Aleiro, wanda a baya-bayan nan aka nada shi Sarkin Fulani a masarautar Yantodo a Jihar Zamfara, ya ce ba shi ya bukaci a nadi shi sa
Jihar Sakkwato - Yan Bindiga sun yi wa wasu makiyaya yan asalin Jihar Kebbi satar shanu guda dubu biyu 2,000 a Jihar Sakkwato yayin da suke hanyar su na dawow.
Za a ji Masarautar ‘Yandooto ta ce an yi wa Ado Aliero nadi saboda ya kawo zaman lafiya a kasar Yandoto, a dalilin haka Mai martaba Sarki ya ba shi sarauta.
Rundunar Yan Sandan Jihar Katsina ta tabbatar da cewa shugaban yan bindiga, Ado Aleru, wanda aka nada sarauta ranar Alhamis da ta gabata a masarautar Yandoto D
Biyo bayan abinda masarautar Yandoto ta yi wanda ya ta da ƙura a ciki da wajne jihar Zamfara, gwamna Matawalle ya kafa wa Sarakuna doka kamin naɗa sarauta.
Gwamnatocin jihohin Zamfara da Katsina sun tsige wasu sarakunan gargajiya bisa zarginsu da aikata laifin cin amanar al'umma ta hanyar hada baki da 'yan bindiga.
Rundunar yan sandan jihar Katsina tana neman shugaban yan bindiga, Ado Aleru, wanda Sarkin Yandoto ya nadawa sarautar Sarkin Fulani a ranar Asabar ruwa a jallo.
Gwamna Aminu Bello Masari, ya ce har yanzu gwamnatin Katsina ba ta yafe wa Ado Aliero, dan bindigar da take nema ba duk da sarautar da aka nada masa a Zamfara.
Gwamnan Zamfara Bello Matawalle ya dakatar da Sarkin Birnin Ƴandoto, Aliyu Marafa saboda naɗa shugaban yan bindiga, Adamu Aliero-Yankuzo, Sarkin Fulani a masara
Jihar Zamfara
Samu kari