Jihar Zamfara
Yanzu muke samun labarin mutuwar shugaban jam'iyyar PDP a jihar Zamfara, Ahmad Sani Kaura. Ya rasu yayin da ya halarci wani taron zaman lafiya a jihar yau.
Tsagerun yan bindiga sun kai farmaki kauyukan Dogondaji da Kazauda a yankin Wanke da ke karamar hukumar Gusau a jihar Zamfara. Sun yi awon gaba da mutum 10.
Jami'an yan sandan jihar Zamfara sun yi nasarar dakile wasu jerin hare-haren da Yan bindiga suka yi kokarin kaiwa a wasu yankunan jihar. Sun ceto mutum hudu.
Da sanyin asubar Juma’a aka ji ‘yan bindiga sun aukawa wani kauye da ke garin Zurmi a Zamfara. Daga cikin wadanda suka fada hannun ‘yan bindiga har da Mai gari
Yan ta’addan dake barna a jihar Zamfara sun ka farmaki ofishin ‘yan sanda a yankin Magami dake Gusau a ranar Talata kuma sun sace wayoyin ‘yan sandan dake aiki.
A kalla ‘yan ta’adda 30 ragargazar dakarun sojin saman Najeriya,NAF, ta jiragen yaki yayi ajali yayin wani samame da suka kai maboyar Sububu a jihar Zamfara.
Kwamitin yaki da dabanci na gwamnatin jihar Zamfara sun sanar da kama wasu mutum 3 da ake zargi da samarwa ‘yan bindiga layikan waya, da maganin karfin maza.
Rundunar ‘yan sandan Zamfara ta ceto mutum 27 da aka yi garkuwa dasu a kauyukan Akawa, Gwashi, Tungar Rogo da Anka wadanda ‘yan bindiga suka kai sansanoninsu
Dakarun sojin Najeriya dake aiki da Rundunar Operation Hadarin Daji sun harbe daya daga cikin gagararren shugabannin ‘yan bindiga na Zamfara, Ibrahim Chire.
Jihar Zamfara
Samu kari