Jihar Zamfara
Shugaban kamfen Bola Tinubu a Arewa maso Yamma watau Gwamna Matawalle Ya fadi zabe. Lawal Dare ya samu kuri’u 377,726, Bello Mohammed Matawalle yana da 311, 976
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsageru suka yi awon gaba da wasu manyan jami'an hukumar zabe ta INEC da ke dauke da sakamakon zaben da aka yi a Maradun.
Kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara kuma ɗan takarar ɗan majalisar dokokin jihar a inuwar jam'iyyar APC, ya rasa kujerar sa a hannun ɗan jam'iyyar PDP.
Yau Asabar, 18 ga watan Maris zaben gwamnoni zai gudana a jihohi 28 na fadin Najeriya. Zamu kawo muku rahotanni daga dukkan wadannan jihohi da dumi-duminnsu.
An farmaki tawagar ɗan takarar gwamnan jihar Zamfara a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaɓen gwamnan jihar dake tafe ranar Asabar.
A ranar Asabar 18 ga watan Maris, 2023, al’ummar jihar Zamfara zasu darje su zabi wanda zai shugabance su a matsayin gwamna na tsawon shekaru hudu masu zuwa.
Idan ajali ya yi kira dole a tafi, Allah ya yi wa wata ma'aikaciyar asibiti rasuwa awanni bayan da zo wurin aiki a Gusau, babban birnin jihar Zamfara yau .
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, yayi kira ga babban bankin Najeriya (CBN) kan ya tabbatar kuɗi sun wadata domin rage raɗaɗin da ƴan Najeriya ke ciki.
Wasu 'yan bindiga a jihar Zamfara sun aikata mummunan barna ta hanyar sace mijin wata mata tare da 'ya'yanta hudu a wani yankin jihar Zamfara da ke a Arewa.
Jihar Zamfara
Samu kari