Jihar Zamfara
Sani Abdullahi Shinkafi, jigon jam'iyya APC, a Zamfara ya ce dole Shugaba Buhari ya mutunta umurnin kotun kan cigaba da amfani da tsaffin kudi har karshen 2023.
Hukumar zabe ta kansa mai zaman kanta wato INEC ta bayyana zaben sanata mai wakiltan Zamfara ta tsakiya da na mazabar Gusau/Tsafe a matsayin ba kamalalle ba.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa a jihar Zamfara ta sanar da sakamakon zaben da ya gudana ranar Asabar da ta shige, Bola Tinubu ne jagaban su Atiku Abubakar
Yanzu-Yanzu: Fusatattun Matasa Sun Ƙaddamarwa Yar Jarida Tsaka da Ɗaukan Rahoton Gobarar Kasuwa a Borno, Inda suka ji mata Ciwo, Tana nan Tana amsar Magani
Rahoton da muke samu daga jihar Zamfara na bayyana cewa, an harbi wasu yan sanda a lokacin da aka kai farmaki kan jami'an tsaro da ke tare da matar Dauda Lawal.
Hukumar yan sandan farin kaya, DSS, ta ce ta yi nasarar kama wani mutum mai suna Aliyu Yahaya wanda ake zargin dillalin makamai ne kuma na hannun daman Damina.
A ranar Talata jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Zamfara ta tarbi manyan masu sauya sheka daga jam’iyyun ADC, YPP da NNPP gabannin zaben 2023.
Kotu ta zauna a ranar Laraba 15 na watan Fabrairu don cigaba da sauraron karar da gwamnonin jihohi suka yi kan FG da CBN game da hana amfani da tsaffin naira.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, ya bukaci dukkan kungiyoyin tallafi da su tattara su bar jiha zarginsu da yake yi da aiwatar da miyagun ayyuka.
Jihar Zamfara
Samu kari