Jihar Zamfara
Sanata Shehu Sani ya Yi martani kan yadda Bola Tinubu ya kai ziyarar Zamfara bayan wani hari da Kuma ba tallafin kudade masi yawa ga 'yan Jihar a makon nan.
Zamfara - Kungiyar Zamfara Circle Initiative ta raba kayan abinci ga wasu jama'a jihar Zamfara da hare-haren yan bindiga ya tilasta musu guduwa daga muhallansu.
Tsohon Gwamnan jihar Legas, kuma jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu, ya bada gudunmuwan N50million ga iyalan wadanda aka kashe kwanak
Jami'an hukumar yan sanda reshen jihar Zamfara dake arewacin Najeriya sun kama wata mata yar jamhuriyar Nijarda ta yi yunkurin siyar da ɗan abokiyar zamanta.
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, tare da takwaransa na jihar Borno, Babagana Umara Zulum, sun koka kan yadda 'yan ta'adda ke wuce gona da iri a jihohinsa.
Bayan kwanaki da harin da yan bindiga suka kai jihar Zamfara, FG ta tura wakilai domin jajantawa gwamnatin jihar bisa wannan mummunan ta'addanci da ya auku.
Asirin wani mutum ya tonu yayin da aka kama shi da zargin cin hanjin 'yan adam a jihar Zamfara. An bayyana ta yadda aka yi aka kama shi da sauran mutanensa.
Gwamna Bell Matawalle na jihar Zamfara ya ce daga cikin dalilan da suke assasa wutar ta'addanci akwai kyale 'yan bindigar da 'yan ta'adda da ake yi ba hukunci.
Kwana daya bayan sakin matar lakcara da ya'yansa, 'yan bindiga sun sake yin garkuwa da Bashiru wanda ya kasance jami'i a kwalejin ilimi na Gusau, jihar Zamfara.
Jihar Zamfara
Samu kari