Jihar Zamfara
Gwamnatin jihar Zamfara ta musanta rahotannin da ake yada wa cewa Gwamna Dauda Lawal ya kashe N400m kan tafiye-tafiye zuwa kasashen waje cikin wata shida a ofis.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai hari a jihar Zamfara inda suka halaka mutum biyu har lahira. Ƴan bindigan sun kai sabon farmakin ne a garin Kauran-Namoda.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai sabon hari Kaura Namoda da daren ranar Talata a jihar Zamfara, sun yi ajalin mutum uku ciki har da mace da ɗalibi.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya ce babu adalci alkalai guda uku ko hudu su sauya zabin miliyoyin mutane ba a zama daya na kotun zabe.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya nuna karfin gwiwar cewa shine zai lashe zaben da kotun daukaka kara ta yi umurnin a sake a wasu kananan hukumomin Zamfara.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana kwarin guiwar cewa shi ne zai sake lashe zaben da kotu ta bada umarnin a sake shiryawa a kananan hukumomi uku.
Garba Muhammad Datti, ya yi hasahen cewa nan bada jimawa ba karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, zai dawo da nasarar da ya samu a zaben jihar Zamfara.
Wasu 'yan bindiga sun sace matar dagaci a kauyen Ruwandorawa da ke jihar Zamfara bayan sun bindige wani dan sanda da kuma sace wasu mutane 15 a kauyen.
Tun bayan kammala zaben wannan shekarar ta 2023, 'yan siyasa da dama su ka garzaya kotuna don neman hakkinsu, da yawa daga cikinsu sun samu nasara a kotun.
Jihar Zamfara
Samu kari