Albashin ma'aikata
Bederinwa Waheed mai shekaru 33 ya gurfana gaban babbar kotun Majistaren Ado Ekiti bisa zarginsa da ake yi da damfarar wata albashinta na watanni biyar na N-Pow
Ma'aikatan gwamnati na jihar Kano sun caccaki gwamnatin jihar saboda yadda ta gaza biyansu albashi watan Afirilu,wanda suka ce ya kuntata shagalin bikin sallah.
Gwamna Godwin Obaseki na jahar Edo ya taya ma'aikatan jiharsa murnar ranar ma'aikata ta duniya tare da musu albirin da kara mafi karancin Albashi zuwa N40,000.
Gwamnan jihar Edo ya fara ɗaukar matakai a kokarin da gwamnatinsa take yi na canza Majalisar wasannin jigar zuwa hukumar wadanni ta jihar Edo, ya kori ma'aikata
Ma’aikatan gwamnatin jihar Kano sun karbi albashin su a zaftare ba kamar yadda suka saba karba ba a matsayin albashinsu na aikin da suka yi a watan Febarairu.
Sojojin Najeriya da dama sun bayyana cewa har yanzu ba'a biyasu albashin watan Junairu ba duk da jawabin da hukumar ta saki cewa ta biya. Kakakin hukumar Soji.
Ma'aikatan tarayya sun shiga tashin hankali yayin da gwamnatin tarayyar ta bayyana shirinta na rage yawan ma'aikatanta. Sai dai akwai tanadi da aka yi masu.
Abuja - Kungiyar Kwadagon Najeriya NLC, ta lashi takobin cewa yan Najeriya ba zasu yarda da wani sabon karin farashin man fetur ma da sunan cire tallafin mai.
Ahmad Lawan, shugaban majalisar dattawan Najeriya ya bayyana adadin kudaden da gwamnatin Najeriya ke biyan 'yan majalisun dokokin kasar. Ya bayyana wani sirri.
Albashin ma'aikata
Samu kari