Albashin ma'aikata
Gwamnatin jihar Jigawa a jiya Litinin, 29 ga watan Afrilu ta nuna shirinta na biyan N30,000 a matsayin mafi karancin albashi. Mataimakin gwamnan jihar, Ibrahim Hassan Hadejia ya bayyana hakan yayinda yake amsa tambayoyi.
Kamar yanda Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya shirya tsaf domin gabatarda sabon tsarin albashi a kasar nan, alamu masu karfi suna nuna cewar hakan zai shafi wasu ma'aikata a kasar nan, inda za'a iya rage musu albashin su...
A nasa jawabin, shugaban NLC reshen jihar Kebbi, Umar Halidu ya bukaci gwamnatin jihar ta duba yiwuwar karin kudin yan fansho musamman ga ma’aikatan da suka bar aiki a shekarar 2012 da 2013, duba da karin albashi da aka yi a wanna
“Muna da karfin kuri’a, zamu tabbatar da karya da duk wata gwamnati da ta gaza biyan sabon albashi, ta hanyat hana su kuri’in ma’aikata, yan fansho da iyalansu gaba daya.” Haka zalika yayi kira ga ma’aikata da kada su lamunci duk
Albashin ma'aikata
Samu kari