Yemi Osinbajo
Tsohon gwamnan jihar Legas kuma ɗan takarat shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tunubu ya ce ko kaɗan mataimakin shugaban ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ba ɗansa bane.
Yayin da kowane sashin Najeriya ya ɗauka kan ayyana shiga takarar shugaban ƙasan da Osinbajo ya yi, Bola Tinubu ya shiga taron gaggawa na sirri da gwamnonin APC
Wani lauya ya yi martani kan kudurin Osinbajo na son hawa kujerar shugaban a zaben 2023. Ya bayyana cewa, da Osinbajo aka bata Najeriya zuwa yadda take a yanzu.
Bayan ayyana aniyar gaje Uban gidansa Buhari a 2023, Mataimakin shugaban ƙasa zai fafata da manyan jiga-jigan APC a zaɓen fidda gwani kafin ya karbi tutar takar
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya ayyana aniyarsa ta gaje kujerar shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa idan Allah ya kaimu. Ya ce zai dora daga inda Buh
Bayan dogon lokaci ana yaɗa jita-jita da kuma samun wasu bayanan sirri kan shirin mataimakin shugaban ƙasa, Osinbajo ya bayyana aniyarsa ta gaje Buhari a 2023.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya tara gwamnonin APC, zai shaida musu yadda yake da shaukin son gaje kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2023
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bayyana cewa ko kadan ba ya tsoron tsohon gwamnan Legas, Asiwaju Bola Tinubu ko mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo.
Mataimakin shugaban ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya shirya ayyana shiga tseren dora wa daga inda uban gidansa, shugabam ƙasa, Buhari zai aje a baban aɓen 2023.
Yemi Osinbajo
Samu kari