Siyasar Amurka
Dr. Uzoma Emenike tana cikin Jakadun da aka zaba zuwa kasashen waje. Buhari ya bar tarihi da nadin ta a cikin sababbin wakilan da ya yi zuwa kasashen ketare.
Duk da cewa mulkin tsohon Shugaban Amurka Donald Trump cike ya ke da abubuwa masu janyo cece-kuce, akwai Amurkawa da suka yaba da irin jagorancin da ya yi wa ka
An nuna gidan da sabuwar mataimakiyar kasar Amurka, Kamala Harris za ta zaune tare da iyalanta na tsawon shekaru hudu a wa'addin mulkinta. Harris a ranar Laraba
Mun kawo maku yadda ta kaya tsakanin Bashir Ahmaad da magoya bayan Atiku Abubakar a Twitter bayan kalaman tsohon Mataimakin Shugaba kasa Atiku sun jawo surutu.
Wata ‘Yar Majalisa ta yankin Georgia ta kawo maganar tsige Joe Biden daga hawansa mulki. Sabon shugaban kasa ya na fuskantar barazanar Majalisa ta tsige shi.
Joe Biden ya zubar da hawaye lokacin da ya tuna da ‘dansa a tsakar jawabi. Haka zalika yaran Trump sun gaza rika hawayensu yayin da za su bar gidan gwamnati.
Daga shiga ofis, Joe Biden ya rattaba hannu a kan sababbin dokoki 17 a Amurka. Sabon shugaban Amurkan ya jingine maganar gina katanga tsakaninsu da Mexico.
Joe Biden ya karya tarihin da Donald Trump ya kafa a siyasar Kasar Amurka a 2017. A yau suka shiga litattafan tarihi yayin da aka nada sabon Shugaban Kasa.
Kaf Afrika Mawaki 1 za a ji wakarsa a bikin rantsar da Joe Biden. ‘Destiny’ ta Burna Boy samu shiga cikin jerin wakokin da za a saurara wajen rantsarwar yau.
Siyasar Amurka
Samu kari