Wasar Kwallo
An shiga jimami yayin da tsohon dan wasan kasar Jamus da Bayern Munich, Andreas Brehme ya riga mu gidan gaskiya ya na da shekaru 63 a kasar Jamus.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya gwangwaje golan Super Eagles, Stanley Nwabali kyautar miliyan 20 tare da bai wa sauran tawagar naira miliyan 30.
Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta fitar da jadawalin ne a yau Alhamis 15 ga watan Faburairu wanda ya kunshi kasashen Afirka da sauran kasashen duniya.
Mai horar da tawagar ƴan wasan Najeriya, Jose Peseiro, ya bayyana wasa yan wasan ƙasar Ivory Coast sun shammaci Super Eagles a wasan karshen da aka fafata.
A yau Lahadi 11 ga watan Fabrairu ne tawagar Najeriya ta Super Eagles zata fafata da Elephants na kasar Cote d'Ivoire a wasan karshe na gasar cin kofin Afirka, AFCON
'Yan Najeriya sun bayyana bacin ransu bayan ganin yadda Super Eagles ta fadi a wasan karshe na AFCON 2023, sun ce laifin shugaban kasa Tinubu ne.
An hura tashi a wasan karshe na AFCON 2023 inda Super Eagles na Najeriya ta fafata Elephants na Ivory Coast, a karshen wasan Ivory Coast ce ta yi nasara.
Jose Mourinho, tsohon kocin Manchester United ya bayyana kasar da ya ke so ta ci gasar AFCON da za a yi a yau Lahadi inda ya ce ya na goyon bayan Najeriya.
'Yan wasan Super Eagles za su samu goyon bayan mataimakin shugaban kasa a wasan karshe na AFCON da ake bugawa a halin yanzu. AN bayyana yadda aka yi.
Wasar Kwallo
Samu kari