Wasar Kwallo
A yau Laraba ce 7 ga watan Faburairu ne za a buga wasa tsakanin tawagar Najeriya ta Super Eagles da kasar Afirka ta Kudu a gasar AFCON a Ivory Coast.
Tawagar 'yan wasan Najeriya ta Super Eagles za su kara da takwarorinsu na Bafana Bafana na kasar Afirika ta Kudu a wasan neman zuwa wasan karshe a gasar AFCON 2023.
An ba tawagar Super Eagles ta Najeriya shawarar yadda za ta lallasa tawagar Bafana Bafana a wasan kusa da na karshe don zuwa wasan karshe na gasar AFCON 2023.
Rashin lafiya za ta hana Osimhen buga wasan Najeriya v Afrika ta Kudu a AFCON. Da zarar ‘dan kwallon ya warke, zai bi abokan aikinsa domin tunkarar Afrika ta Kudu
Hukumar kula da wasan kwallon kafa ta Najeriya (NFF) ta yaba da irin gudunmawar da Shugaba Tinubu ya ba tawagar Super Eagles a gasar cin kofin AFCON.
A Lekki da ke Legas, liƙa kudi gidan biki ya jawowa ‘yar wasan kwaikwayo dauri a gidan yari. Wanda ake kara za ta iya biyan tarar N300, 000 a madadin dauri.
Gasar AFCON ta fara da abubuwan ban mamaki yayin da wasu manyan kasashe kamar Ghana da Aljeriya suka fice daga gasar, ga jerin kasashe 8 da basu taba cin kofin ba.
yayin da aka kammala zagayen farko na gasar kofin Nahiyar Afirka, kasashe 10 sun samu damar tsallakawa zuwa zagaye na 16, yayin da aka kori kasashe 5.
Rabiu Kwankwaso, jagoran jam'iyyar NNPP, ya taya kungiyar kwallon kafa ta Najeriya (Super Eagles) murnar lallasa kasar Guinea-Bissau domin zuwa zagaye na gaba.
Wasar Kwallo
Samu kari