Aikin noma a Najeriya
Sabon kamfanin taki na Dangote na zuwa ne a daidai lokacin da yakin kasar Ukraine ya jawo tashin gwauron zabi na iskar gas, muhimmin sinadarin samar da taki.
A cewar dangote.com, masarrafar ita ce mafi girma wajen samar da takin Granulated Urea a nahiyar Afirka kuma ta mamaye hekta 500 na fili a yankin na Lekki.
Kamfanin Dangote, sashen taki ya hallara a jihar Kaduna domin halartar bikin baje kolin kasa da kasa da ke gudana a jihar ta Kaduna. Za su zauna da manoma a jih
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci yan Najeriya da su kara hakuri kan halin da ake ciki inda ya ce farashin kayan abinci na gab da karyewa a kasar nan.
Hukumar killace kayyakin noma da kiwo ta Najeriya, NAQS, ta jadada cewa har yanzu fatar jakuna suna cikin jerin abubuwan da aka haramta safarar su zuwa kasashen
Gwamna Oluwarotimi Akeredolu na jihar Ondo ya shawarci Shugaba Muhammadu Buhari kada ya janye dokar da ya saka na haramta shigo da shinkafa daga kasashen ketare
Gwamnatin tarayya a ranar Juma'a ta bayyana cewa kimanin mutane milyan hudu da dubu dari biyu ta tsamo daga cikin matsanancin talauci ta aikin noma cikin shekar
Tsohon ministan ma'aikatar aikin noma, Muhammad Sabo Nanono, yace jagorantar ma'aikatar noman ƙasar nan yana da matukar wahala, komai aka kwaso sai ace mu.
Gwamnan jihar ya bayyana jiharsa ta Gombe a matsayin jiha da ta mallaki mafi girman wuraren kiwo a duk fadin Afrika. Gwamnan ya bukaci karin hadin kai daga FG.
Aikin noma a Najeriya
Samu kari