Aikin noma a Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika takardar neman karin bayan ga ministan aikin noma, Sabo Nanono, a kan amincewa wasu kamfanoni da yayi kan su shigo da takin gona. Hakan kuwa ya ci karo da umarnin shugaban kasa Buhari na sarr
Kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa Nanono da ministan al'adu da yada labarai, Lai Mohammed, sun jagoranci masu ruwa da tsaki da kuma rundunar 'yan jaridu don duba kamfanonin gyaran shinkafa da ke Kura.
Ministan harkokin noma a gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Alhaji Sabo Nanono ya kara tabbatar da cewa akwai inda ake sayar da abincin N30 a koshi a jahar Kano, kuma duk mai jayayya da hakan yazo zai kaishi wajen.
A jiya ne 'yan majalisar dattawa, suka tabbatar da cewa idan kudurin bunkasa harkar noma a kasar nan ya tabbata, zai kawo cigaba sosai ga tattalin arzikin kasar nan. A cewar Sanatocin, idan kudurin ya tabbata, zai bayar da...
Kamfanin dillancin labaru, NAN, ta ruwaito gwamnatin kasar Amurka ta kulla wata yarjejeniya tsakaninta da gwamnatin jahar Kebbi don habbaka harkokin noma a jahar ta hanyar kashe makudan kudade da suka kai dala miliyan goma.
Aikin noma a Najeriya
Samu kari