Kudu maso gabashin Najeriya
Jihar Kano ta tara harajin VAT fiye da wasu jihohin kudu maso gabashin Najeriya guda biyar. Wannan na zuwa ne bayan da ake ta cece-kuce kan batun da ya shafi VA
Shugabanni daga yankin kudu maso gabas sun gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a ofishin shugaban kasa da ke Villa, Abuja, a ranar Juma'a, 19 ga Nuwamba.
Wata budurwar Najeriya da ta kammala digirin ta na farko duk da matsalolin da ta fuskanta ta jajirce. Ta ce an kore ta amma daga baya aka kirata, ta karasa.
Tsohon mataimakin gwamna a Najeriya ya ba da mamaki yayin da aka ganshi yana aikin jera doya a rumbunta. Rahoto ya ce, mutumin matarsa ce ta ke taya shi aikin.
Babbar kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta sanar da ɗage sauraron karar Nnamdi Kanu har zuwa sabuwar shekara mai shigowa wato 2022.
Kungiyar gwamnonin kudu maso gabas ta bayyana cewa wasu miyagu na amfani da sunan kungiyar yan aware ta IPOB wajen kashe mutanen da basu ji ba basu gani ba.
Kungiyar gwamnonin kudu maso gabas ta bayyana cewa za ta gana da gwamnatin tarayya kwanan nan kan lamarin shugaban yan kungiyar awaren IPOB, Mazi Nnamdi Kanu.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasar Najeriya, Dr Doyin Okupe ya bukaci gwamnatin tarayya ta saki shugaban IPOB don a samu zaman lafiya a kudu maso gabas .
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya kuma tsohon shigaban sanatoci, Pius Anyim, ya amsa kiran da ake masa, yace zai fito takarar shugaban ƙasa a 2023 dake tafe.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari