Kudu maso gabashin Najeriya
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya yi Allah-wadai da kisan da ’yan haramtacciyar kungiyar ’yan awaren IPO ke yi a fadin yankin kudu maso gabashin Najeriya.
Kungiyar Masu Neman Kafa Biafra IPOB ta gargadi Gamayyar Kungiyoyin Arewa, CNG, dangane da fara kashe yan kabilar Ibo, tana mai cewa kada a fara fadar da ba za
wamnan, a wata sanarwa da mai taimaka masa na musamman kan harkokin yada labarai ya fitar, ya kuma sauke shugaban ma’aikatan fadarsa da kuma babban mataimakinsa
Gabannin zaben fidda dan takarar shugaban kasa na APC mai mulki wanda za a yi a ranar Lahadi mai zuwa, yan takara daga yankin kudu maso gabas sun shiga labule.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya yi zargin cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mayar da mutanen kudu maso gabas saniyar ware wajen rabon mukamai.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi kwaskwarima ga tuhume-tuhumen da ta ke yi wa shugaban haramtaciyyar kungiyar yan aware ta Biafara, Nnamdi Kanu, rahoton The Pu
Bayanan da ke hitowa daga jihar Anambra da ke kudumaso gabashin Najeriya na nuna cewa miyagun yan bindiga sun tura sako wasu kananan hukumomi da zau kai wa hari
An harbe wasu ‘yan bindiga biyu da ke tilasta da dokar “zama-a-gida” da haramtacciyar kungiyar IPOB ke kakabawa jama'ar jihar Anambra a kudu maso gabashin Najer
A ranar Alhamis ne tsohon shugaban majalisar dattawa, Dakta Bukola Saraki, ya yi alkawarin gina gidaje 500,000 a duk shekara idan aka zabe shi matsayin shugaba
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari