Kudu maso gabashin Najeriya
Wasu tawagar tsagerun yan bindiga dake aikata ta'addanci a yankin kusu maso gabashin Najeriya sun yi barazanar hana aiwatarda zaɓen 2023 a yankin su baki 1.
Kungiyar masu fafutukar kafa Biafra ta fitar da sunayen tawagar jami’an tsaron Ebubeagu da ake zargin suna da hannu a kashe-kashen mutane a kudu maso gabas.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na PDP kuma tsohon gwamnan Jihar Anambra ya ce dole ne a ba dan yankin kudu maso gabashin kasar nan mulkinta, Daily Trust
Wata kungiyar siyasa mai suna Southern Network for Good Governance ta yi magana dangane da tsayawa takarar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a zaben 2023
Hukumar yan sanda reshen jihar Anambra ta karyata labarin da ake yaɗawa a wani Bidiyo da ya watsu cewa an birne wani mutumi da ransa a kauyen su kan sarauta.
Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) ta roki yan arewa da su yi hakuri kada su yi ramuwar gayya kan kisan wasu dillalan shanu da aka yi a kasuwa a jihar Abia.
Kungiyar matasan APC a arewa sun nuna goyon bayansu ga kudirin takarar shugabancin Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi, cewa shi ya fi cancanta ya gaji Buhari.
Wani mahaifi ya gamu da fushin kotu bayan da ya kashe 'ya'yansa na cikinsa. Wannan lamari ya fusata kotu, ta yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya bana.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya bayyana cewa yankin arewa ta tsakiya ya cancanci samar da shugaban kasa a 2023 saboda bai taba samarwa ba tun bayan yanci.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari